Yanda zaka dauko melonvpn
Assalamu Alaikum warahmatullah
En uwa barkanmu da sake saduwa daku a wani sabon darasi kamar yanda kuka sani ko kuma wasu a cikin ku kowa Yasan aikin VPN ko kuma abin da yake.
Menene VPN
VPN wasu Application da akeyinsu don suna bawa mutum dama yana canja dms da ip na wayarsa ta yanda zeje gun da aka hanashi zuwa ba tare da kowa ya sanibah ko kuma shi wanda ya hanadin
Yanzu kasuwar vpn tana daga cikin kasuwannin da suka fi kowanne ci a duniya saboda Yanda Alumma suke da bukatar irin hidimar da yake bayarwa , akwai kala kalar vpn da yawa kowanne da kalar abin da yake ware shi ga sauran Amma mu yau mun dauka melonvpn.
Menene MelonVpn
Yana daga cikin daya daga vpn da suke temakawa mutum wajan canja ip ba tare da an ganebah ko kuma wani ya fahimta sannan yana da security me karfi kuma yana da kula da privacy na user.
Ga wanda su kaga wannan vpn ya basu shaawa sosai Ya burgesu zasu iya zuwa suyi download dinsa a wannan lindin na kasa kai tsaye ku danna kalmar ta kasa da aka rubuta download
Wannan shine karshe a nan nakecewa wassalamu Alaikum