Sabon Youtube ya fito (yafi youtube amfani)

Sabon Youtube ya fito (yafi youtube amfani) 


Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da sake saduwa..


Minimizer for youtube


 

Wannan application me matukar burgewa yana nuna mana wasu muhimman abubuwa da yazo dashi, wanda wannan shahararriyar manhajar ta youtube bata zo dashi ba.


MANYAN AYYUKAN WANNAN APPLICATIPN DIN


1 - baka damar futa daga youtube batare da bidiyonka ya katse ba.


2- Dark theme.


3- jin iya sauti batare da motsin bidiyo ba.


4- iya sauke bidiyon youtube.


5- Saita dai dai lokacin da ze kashe kansa yayin barcinka.


6-Saurin bude bidiyo


7- maimaita maka bidiyo ko sau nawa.


8- zaka iya futa duka a lokacin da kaso.


Wannan shine takaitaccen bayanin wannan app din. 


DOMIN DOWNLOAD DIN WANNAN APP DIN


DANNA NAN


Zakaje play store kayi download dinsa. 

Bayan ka gama download dinsa kai tsaye zaka shige shi, zai tambaye ka ka bashi damar aiki a wayarka  bayan ka bashi damar kai tsaye zaka fara amfani dashi. 


Dafatan kunji dadin wannan darasin , kuma insha Allah zai amfane ku.

Mungode.

Wassalamu Alaikum.CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-