Tarbiyar danka ta hanyar waya
Assalamu Alaikum warahmatullah yan uwa barka da warhaka, a darasin mu na yau zamuyi bayani ne akan Application din da zai taimaka maka gurin kula da abinda danka yake yi.
Mene ne sunan Application din
sunansa (Touch lock) zaka same shi a Play store, kuma na kyauta ne, sama da mutum miliyan 10 ne suka dakko shi 10M sannan bashi da nauyi kwata-kwata. Na kudine amma wanda zamuyi amfani dashi an maida shi na kyauta.
Bayan kayi Install dinsa kai tsaye zaka iya fara amfani dashi
Mene Amfaninsa
Amfanin wannan Application din shine zai baka damar kasa danka yayi abu daya a wayarka ko wayarsa, misali idan kana so danka ya kalli videon yara baka so ya kalli na manya kai tsaye zaka shiga cikin videon kawai sai ka kulle shi, a haka yaron zai iya kallon videon amma bai isa ya canja saba ko ya duba wani abu daban
Domin kallon cikakken video akansa
Domin yin Download dinsa
Wassalamu alaikum.
Mungode.