Yanda zaka iya saka hotonka yana motsi da motionleap
Assalamu alaikum warahmatullah en uwa barkanmu da sake saduwa daku
Yau na kawomana wani application ne me matukar muhimmanchi wanda kowa ya kamata ace ya mallakeshi
Application dinmu na yau abubuwansa suna da mamaki sosai ze baka dama kana sakawa hotunan ka abubuwan da ranka yakeso kana sakasu suna motsi cikin sauki ba tare da kasha wahala bah
Fikirar sa
Shi wannan application aikinsa shine ya baka damar kana yiwa hotunan ka ado ta hanyar da zaka burge abokanka
Yanda ake amfani dashi
Zaka bude application din kai tsaye seka dauko hotonka da kakeso seka saka masa duk wani effect daya burgeka
Application
Shi kansa app din na kudi ne amma mun kawomuku hanyar da zakuyi amfani dashi cikin sauki a kyauta
Domin download
Kai tsaye ga wata kalma nan a kasa an rubuta download ka dannata ze kaika gun download sekayi download din kawai
Wannan shine mungode