Yanda zaka gyara photonka kamar gidan mai photo


Yanda zaka gyara photonka kamar gidan mai photo


 Yanda zaka gyara photonka kamar gidan mai photo


Assalamu Alaikum warahmatullah yan uwa barka da wannan lokaci. A darasin mu na yau da yardar Allah zamuyi bayani ne akan wani Application mai matukar Amfani mai suna PickU.
Mene Amfanin wannan Application din?


Amfanin sa shine zai baka damar gyara duk wani photo da kake so, bayan haka zai baka damar gyara ko canja background na kowani photo. Akwai wannan Application din a play store amma mu bada shi zamuyi amfani ba, saboda in ka dakko na play store dole sai ka biya su kudi sannan zai maka duk abinda kake so, amma wannan da zan anjiye muku link dinsa anyi hacking dinsa kai tsaye zakayi amfani dashi ba tare da ka biya wani kudi ba.


Domin yin download dinsa


Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi Install dinsa


zaka danna wannan kalmar danna Nan bayan ka danna zai kaika wani shafi to acan zakayi download dinsa, bayan ka gama kai tsaye zakayi Install.


Da zarar ka gama komai, sai ka shiga cikin Application din, zai tambaye ka ka bashi ishashishiyar dama, bayan ka bashi damar Aiki a wayarka kai tsaye zaka fara borewa da Aiki dashi.


A nan muka kawo muku karshen wannan darasin.

Mungode. 

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-