Yanda zaka hada film a wayarka

Yanda zaka hada film a wayarka


Yanda zaka hada film a wayarka 

Assalamu Alikum yan uwa barka da wannan lokacin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application wanda ya kamata kowa yana Amfani dashi, domin zai taimaka maka gurin hada dan karamin film a wayarka kuma bashida Wahala kwata-kwata.

Application mai suna(Vidos)


Vidos application ne da sama da mutum miliyan 5 ke amfani dashi.

Application din Vidos yana fidda tataccen kida(music) da video wanda clear dinsa bata sanjawa.


Wannan application yanada matukar ban sha'awa musamman ga yan uwa masu yin story na Instagram,Whatsapp, harma da Facebook.


Babban aikin wannan application din ze maka edit me kyau tare da saka maka sautin da ya dace, sannan yana jujjuyamaka hotunanka domin su burge kowa.

 Hanyar amfanin da wannan app din: -

  Bayan kai download dinsa a kan wayarka kawai zakaga daga kasa an rubuta (make video) seka danna,kai tsaye ze kaika inda zaka zabi hotunanka da zaran ka gama zaba, shikuma ze maka aikin gyarasu da saka musu kida sannan ya baka damar sakawa a Story ko kuma turawa Abokanka.

  Domin Sauke wannan App din Danna nan

  

     Download.


Yanda zakayi Download dinsa

Zakaje play store kayi download dinsa. 

Bayan ka gama download dinsa kai tsaye zaka shige shi, zai tambaye ka ka bashi damar aiki a wayarka  bayan ka bashi damar kai tsaye zaka fara amfani dashi. 


Dafatan kunji dadin wannan darasin , kuma insha Allah zai amfane ku.

Mungode.

Wassalamu Alaikum.

Wasalam mun gode da ziyartar mu.

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-