Yanda zaka iya gano password na kowanne kalar wifi
Assalamu alaikum warahmatullah en uwa barkan mu da sake saduwa daku a darasin yau
Kamar Yanda kuka gani a tittle Yau zamuyi magana ne akan abin daya shafi Yanda ake samun password din kowanne kalar wifi ta hanyar wani Application me matukar sauki da kuma muhimmanchi
Ya ake amfani dashi
Yanda ake amfani da wannan application zaka shuga cikinsa kai tsaye ze baka duk wani wifi da yake eriyar inda kake da kuma password din wannan wifi din ta Yanda zaka zabi wanda yafi yi maka sannan seka dauka password dinsa seka jonawa wayarka shi
Amfaninsa
Amfanin wannan application ze temaka maka sosai wajan kaga kayi amfani da duk wani wifi da yake kusa dakai a inda kake
Yanda ake amfani da application din hanya ce me sauki ga cikakken videon Yanda ake amfani dashi
Idan ya burgeku wannan application kuna so kuyi download dinsa to kai tsaye ku danna kalmar nan dake kasa ta download
Wannan shine karshe mungode