Yanda zaka kalli kowani film kyauta (Cinhub)


Yanda zaka kalli kowani film kyauta (Cinhub)



 Yanda zaka kalli kowani film kyauta (Cinhub)


Assalamu alaikum, yan uwa barka da wannan lokaci dafatan kuna lafiya. A yau zamuyi bayani ne akan yadda zaka kalli bidiyoyi kyauta a Application din da yafi Netflix. 


Amma kafin muyi nisa yana da kyau kasan Asalin kamfanin da suke dora fina-finan duniya wato Netflix


Mene Netfix?


Netflix, Inc. wani dandali ne na kallon video da tashoshi na duniya a Amurka da kamfanin samar da kayayyaki wanda ke da hedkwata a Los Gatos, California. An kafa Netflix a cikin shekarar 1997 ta Reed Hastings da Marc Randolph a Scotts Valley, California. Kasuwancin wannan  kamfanin shine  fina-finai da jerin talabijin, gami da waÉ—anda aka samar a cikin gida.  Netflix yana da rajista sama da mutum miliyan 195 a duk duniya, gami da miliyan 73 a Amurka.  Ana samunta a duk duniya banda wasu kasashen kamar : China (saboda Æ™untatawa na cikin gida), Syria, Koriya ta Arewa, da Crimea (saboda takunkumin Amurka). 

An bayar da rahoto a cikin 2020 cewa ayyukan shigar Netflix ya kai dala biliyan 1.2.  Kamfanin yana da ofisoshi a Ingila, Faransa, Brazil, Netherlands, Indiya, Japan, da Koriya ta Kudu, amma bashi da shi a Nigeria da Niger. Wannan shine takaitaccen tarihin kamfanin Netfix.


Netflix na Asali


Wannan manhajar suna da website kuma suna da Application, dan haka in kana so ka kalli duk wani video da kake so to dole sai ka biya sannan zaka kalla, idan baka biya ba bazaka iya kallon komai ba.


Wanda zamuyi Amfani da shi (CineHub)


Bayan kamfanin Netflix ya girma sosai , sai masu kudi suka gano ana samun kudi sosai, daga nanne kowa ya fara kokarin ya kirkiro nashi na kansa. Daga baya sai aka bude kamfanin cinehub.


Wannan shine link din download dinsa


Download

Download


Muna fatan zakuji dadin amfani dashi, domin duk wani films da kuke so akwai a cikinsa. Da wannan muke ce muku wassalamu Alaikum.


Mungode

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-