Yanda zaka kalli kowani wasa (football matches live) a kyauta
Assalamu Alaikum warahmatullah yan uwa barka da warhaka sannun mu da sake saduwa da ku a wannan sabon darasin, A darasin mu na yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application wanda kowa yake son yayi amfani dashi, wannan zai taimaka muku gurin Kallon wasan kwallon kafa a lokacin da ake bugawa ma'ana live.
Mene Amfanin wannan Application?
Amfanin sa shine zai baka damar kallon kallon kafa kyauta kuma a wayarka, bayan haka zai baka damar kallon duk Tashoshin da kake so misali MBC da Aljezera da sauransu. Zai baka damar kallon Tashoshi na kananan yara maana irin na cartoon, dan haka na tabbatar da zakuji dadin Amfani da wannan Application din domin dole zai burge ku.
Sunan Application din (Yacine Tv)
wannan Application din baza ku same shi a play store ba, dan haka zan ajiye muku link dinsa a kasan wannan Rubutun. Wannan Application din nima ina amfani dashi don na dade da fara Amfani dashi.
Domin yin Download dinsa
Yadda zakayi amfani dashi
Da zarar ka gama yin downloading dinsa a wannan website din kai tsaye sai ka fara yin Install dinsa, kana gamawa shikkenan zai bude . Bashi da wata matsala kwata-kwata. Ku more da kallo lafiya.
Dafatan kunji dadin wannan darasinnamu na yau,
Wassalamu Alaikum.
Mungode.