Yanda zaka kawata wayarka tafi da kyau.

 
Yanda zaka kawata wayarka tafi da kyau.


Yanda zaka kawata wayarka tafi da kyau.


Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da sake saduwa a silsilar kawo muku muhimman Application.


A dan haka kai tsaye bayanin Application na farko 


Me suna (Heynote) yana koya mana yanda zamu rubuta duk wani abu da mukeso akan screen din Wayarmu sannan ya sanja mana kala me matukar kyau da launi me ban sha'awa, bayan wannan abubuwan yazo da abinda na san ze burge me karatu. 

Adon haka idan kana bukatar sakko da wannan app


din zaka iya dannna nan


Download.


Application na 2 kuwan.. Tsaro yake bawa wayarka.


Fikirar wannan Application din me suna (Touch lock). Wasu lokutan mukan saka wayarmu a Aljihu sekaga. Tsautsayi ya saka screen din ya tabu har takai ga Screen din ya tabu kaga ta kira wani a rashin sani. Ko kuma zamu bawa yaro ko babbama ya kalli wani abu cikin wayarmu amma bamasan yashige wannan abun a don haka idan kai amfani da wannan App din zaka iya hanashi iya motsa screen dinka dukda cewa yana kallan wannan abun. 


Domin download din wannan App danna nan


Download.


Saukin koyo da rashin nauyi ya saka mukazo muku 


Wadannan App..


Wasalam alaikum.


Mun gode da ziyartar wannan shafi me albarka.


CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-