Yanda zaka maida wayarka Robot

 Yanda zaka maida wayarka Robot 

Yanda zaka maida wayarka Robot


Assalamu Alaikum warahmatullah yan uwa barka da warhaka, A darasinmu na yau zamuyi bayani ne akan wani muhimmin Application wanda zai baku damar yin wayan cikin komai a wayarka. 


Mene Sunansa



Sunansa (drupe). Zaka iya samunsa a Play store, amma zaka tarar dashi na kudi ne. Idan kana son Amfani da wanda aka maida shi free  zan ajiye muku link dinsa a kasa. 


Mene Amfaninsa


wannan Application din yana da Amfani sosai, acikin amfaninsa zai iya fada maka wanda ya kira ka kuma ya nuna maka photon sa. Sannan zai sauwa ke maka gurin neman Applications domin zai baka damar tsara su ta yadda zaka gansu a guri daya. kuma zai nemo maka yawancin binda yake bukata misali, Asibiti, hotels, gurin coffee, da sauransu. 


Domin yin download dinsa 


Danna Nan
Danna Nan





Yanda zakayi Install dinsa


zaka danna wannan kalmar danna Nan bayan ka danna zai kaika wani shafi to acan zakayi download dinsa, bayan ka gama kai tsaye zakayi Install.


Da zarar ka gama komai, sai ka shiga cikin Application din, zai tambaye ka ka bashi ishashishiyar dama, bayan ka bashi damar Aiki a wayarka kai tsaye zaka fara borewa da Aiki dashi.


A nan muka kawo muku karshen wannan darasin.

Mungode. 

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-