Yanda zaka sa whatsapp yana yi maka komai da kansa

 
Yanda zaka sa whatsapp yana yi maka komai da kansa


Yanda zaka sa whatsapp yana yi maka komai da kansaAssalamu Alaikum, yan uwa barka da warhaka a wannan darasin zamuyi bayani ne akan wasu manyan  Applications wanda mutane suke marmarin samun su, domin zasu magance muku matsalar da kuke da ita a whatsapp .


A kullum tunanin mu shine mukawo sabon abu wanda jama'a suke da bukatarsa. Dan haka a yau muka kawo muku hanyar da zakuna yin chatting a whatsapp kuma yana yi muku duk abinda kuke bukata. 


Application na farko


Talk FasterWannan Wani babban Application ne wanda yayi suna gurin karawa sako sauri, Abinda nake nufi anan shine zakayi amfani da wannan application din sauraren duk wani voice da aka turo maka duk yawansa ya dawo bashi da yawa, (sakon minti daya zai dawo second 20 ko talatin). 


Sama da mutum miliyan 1 ne suka dauko sa, dan haka kuma kar a barku a baya domin zakuji dadin amfani da shi. Gashi bashi da nauyi kwata-kwata bai kai MB 25 ba, dan haka a saukake zakayi download dinsa.


Domin yin download dinsa Danna nan


Download

Download


Application na biyu


Whats Tools ExtraA wannan Application din zaku samu duk wani abu da kuke bukata a whatsapp kamar whatsapp web, status story, kai duk wanj abu da kuke bukata a whatsapp wannan Application din yana yi. 


A wannan Application din zaka iya kirkirar chatting na karya, ka turawa duk wanda kake so. 


wannan shine link na Application din


Download 

Download 


A nan muka kawo karshen wannan darasin. 

Mungode. 


 

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-