Yanda zaka samu sauki



Yanda za kana iya komai a wayarka automatic 


Assalamu alaikum warahmatullah en uwa barkanmu da sake saduwa daku a wani video 

Kamar yanda kuke gani wannan application yana da matukar amfani ga mutum sosai wajan takaita masa lokaci

Amfaninsa

Shi amfanin wannan application ze baka dama ka iya sanya duk wata kalma da kakeso kaga ka sanya ta yanda daga ka tashi bukatarta ka sameta cikin sauki ba shan wahala wannan ze temaka kwarai musamman ga en kasuwar mu da kuma masu ayyuka.

Yanda akeyi

Shi wannan application amfani dashi ba wani abu bane me matukar bada wahala ba kawai zaka shiga ka seta kalmar da kakeso ta zama shotcurt dinka sekuma ka sakamata bayanan da kakeso ka dauka a cikinta

Donhaka wannan application yana da matukar amfani sosai ga dukkan en uwa idan ya burgeka zaka iya download dinsa cikin sauki ta hanyar danna kalmar download da take nan kasa


Mungode sosai da bibiyar mu da kukeyi wannan shine karshen darasin kada ku manta da shere

Wassalam


Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-