Yanda zakayi Download na komai kyauta

 

Yanda zakayi Download na komai kyauta


Yanda zakayi Download na komai kyauta

Assalamu Alikum yan uwa barka da wannan lokacin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application wanda ya kamata kowa yana Amfani dashi, domin zai taimaka maka gurin yin download na kowani Application kyauta.

Application mai suna( Aurora store)


Wannan application din yazo da dukkan abunda Playstore yazo dash.

A wasu lokacin zakaga Google Playstore na bamu matsala wajan sauke application ko kuma kin yin (update) wato sabuntawa koma yace wannan application din baze dauku a kasar da kake ba.


A dan haka mukazo muku da wannan App me suna Auroro store domin share muku hawayanku. 

Wannan app din ze baka damar kadau dukkan wani apk ko makamantansu batare da matsala ba ko wasu ka'idoji. Sannan wannan app din ze kiyaye maka bayananka dukda cewa zakaga email din da ba naka ba a cikinsa.

Wannan bayanin shine labari mafi dadi ga masu amfani da wayar Huwei da wanda basuda email kan wayarsu da wanda sukai format na wayarsu.Domin ze saukaka musu wajan sauke duk app din da suke so cikin sauki kafin su dora Email dinsu.

Domin sauke wannan app din danna kasa:


                    Download

Yanda zakayi Download dinsa

Zakaje play store kayi download dinsa. 

Bayan ka gama download dinsa kai tsaye zaka shige shi, zai tambaye ka ka bashi damar aiki a wayarka  bayan ka bashi damar kai tsaye zaka fara amfani dashi. 


Dafatan kunji dadin wannan darasin , kuma insha Allah zai amfane ku.

Mungode.

Wassalamu Alaikum.

Wasalam mun gode da ziyartar mu.

      

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-