Yanda zakayi download whatsapp 2021

 


Yanda za kayi diwnload din whatsapp gold


Assalamu alaikum warahmatullah en uwa barkanmu da sake saduwa daku a yau a sabon darasi na Yanda zaka iya dauko whatsapp gold 2021

Menene whatsapp gold

Whatsapp gold yana daya daga cikin whatsapp da ake moderation kamar irin sauran whatsapp kamar su yo whatsapp da gb whatsapp da sauransu sede shi wannan whatsapp Na gold whatsapp yana daya daga cikin Manyan whatsapp da suke abubuwan ban mamaki da Alajabi.

Shin Yana da mushkila a bangaren Tsaro

Game da tsaro a bangaren ire-iren wadannan whatsapp dukkansu ya taalkane da abin daya shafi daukar bayanai to har shi kansa whatsapp din asalin Yana daukar bayanan ka sede banbanci na asali da irin wannan na copy shi na asalin kasan ina bayanan ka suke zuwa amma shi wannan baka saniba sannan abu na gaba kowanne lokaci zaa iya yi maka hack a wayarka ta dalilinsa .

Don suwa akayi wannan whatsapp

Shi irin wadannan whatsapp anyisu ne don mutane masu shaawar ado da kwalliya da morewa wadanda basu da komai na sirri wanda suke tsoron ya bayyana

Ga cikakken budiyon Yanda ake amfani da wannan whatsapp




Idan kana so kayi download din wannan whatsapp din ga link din dowoad nan a kasa 



Wannan shine muna fatan kada ku manta shere

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-