Yanda za kayi download din Kingmaster na kyauta
Assalamu alaiku en uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan darasi ayau insha Allah zan koyamana Yands mutum ze iya Dauko Application din kinemaster a wayarsa na kyauta
Menene kingmaster
Shi kinemaster shine application din editing din video na waya da yafi kowanne girma a bangaren editing maana duk wasu application din waya da suke edit babu wanda ya kaishi kai hatta ma wasu na computer da yawa ya fisu abubuwa
Meyasa zakayi download
Dole kowa ya mallakeshi saboda a zamanin nan namu babu wanda baya bukatar amfani da edit saboda koba editing din social media bah akwai taro biki ko aure ko kuma koma menene dole zaka bukata
Yanda ake amfani dashi
Abaya na wasu videos na koyawa mutane amfani da application wanda videon na kasasu wajan gida 3 gasu nan kamar haka
Videon Farko
Video na biyu
Video na uku
Kamar yanda kuka gani wadannan sune videos din dana fada donhaka duk wanda be iya amfani dashi bah ze kallonsu .
Domin download din Application din ga link dinnan ku danna kalmar download da take nan kasa
Wannan sune karshen videon anan nake cemuku wassalam alaikum.