Yanda zakayo downloading na kowani video kyauta (free download)Yanda zakayo downloading na kowani video kyauta (free download) 


 Application me suna(Power tube)


Assalamu alaikum warahamutullah.


Ayau zamuyi bayanin wani futaccan Application wanda na san mutane sun jima suna juran irinsa.

Adan haka mukazo da wannan app din domin share hawayen ma'abota amfani da duk wasu kafofin sada zumunta, irinsu whatsapp, instagram,Twitter, facebook da sauransu.


Dalilin kawo wannan App din:


Babban dalilin zuwarmuku da wannan app din shine,

Sau da yawa zaka sami muna amfani da kafofin sada zumunta har ta kai ga munga wasu bidiyoyi,irin na ban sha'awa burgewa da na ban tausayi.


Amma mukanso mu saukeshi akan wayarmu domin cigaba da kallansa ko kuma nunawa abokanmu, kai wasuma har dan mu nunawa yara domin nishadi ko ilimantarwa, Kash! Sedai mukan rasa da wani App zamu sauke ire iren wadannan budiyon.


Adan haka mukazo muku da wannan App din don yin amfani dashi ka sauke duk kalar bidiyon da kake so cikin sauki batare da bata lokaci ba.


Wannan application din beda nauyi wajan amfai sannan beda nauyi wajan saukewa sannan yanada kyan gani a cikin waya. 


A don haka domin sauke wannan App din danna nan


DownloadWa salam.


Muna muku godiya da ziyartar wannan shafin mun gode.

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-