Zaka kara ilimi na addinin muslim da wannan Application din Zaka kara ilimi na addinin muslim da wannan Application din


Assalamu Alaikum, yan uwa barka da warhaka sannunmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin. A yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda ya kamata kowa ya sansa. Dan dole nasan zai burge ku.


Wani Application ne wannan?


Wannan Application din anyi shine domin musulmai kawai, domin zai maka komai da kake bukata a bangaren Addinin musulumci. 


Abubuwan da yake yi


1. Akwai Al qurani a cikinsa

2. Akwai Hadisai a cikinsa

3. Akwai lokutan sallah 

4. Zaka iya gano Alkibla


Wannan Application din ba iya nan ya tsaya ba, zaka iya tambayar kudin Umrah ko hajji, zaka iya .....

Kai komai wanda ya shafi addinin musulumci wannan Application din yana yi. Dan haka ina baka shawarar ka daure kayi amfani da shi domin zai matukar taimaka maka.


Domin downloading dinsa


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-