Bazaka iya rabuwa da wannan cigaban ba
A wannan darasin zamuyi bayani ne akan wani babban Application wanda zai baka damar canja shakalin wayarka a duk lokacin da kake so. Kuma na free ne bana kudi bane.
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.
Amfanin Wannan Application din
Ankirkiri wannan Application dinnan ne domin taimaka wa mutane gurin Amfani da wayoyinsu na hannu, domin abinda wannnan Application din zai maka ba karami bane kuma a free.
A takaice wannan Application din zai baka damar canja themes na wayarka, kuma irin wadannan themes din baza ka same su ba a wani gurin a free ba. Dan haka na kawo muku wannan domin kuyi amfani dashi a saukake.
Domin downloading dinsa
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Mungode.