Yanda zaka canjawa wayarka shakalin wayarka na volume
Assalamu alaikum warahmatullah en uwa barkanmu da sake saduwa daku a wani darasi
Kamar Yanda kuka gani a sama zamu muku bayani ne akan wami muhimmin application da yazo daga babban wajan dauko App wato google Play store.
Amfanin wannan application din shine yayin da maballin wayarka ya samu matsala ko kuma kana bukatar sauyi a cikin wayarka zaka iya sauke wannan App din domin more kyau da abubuwan da yazo dasu masu burgewa a ban sha'awa..
Daga cikin abin mamakinsa
Wannan App din yazo da kaloli wanda zasuyi matukar kayatar da idonka yayin kallansu irinsu RGB
hakika wataran zakaga madannin Volume dinka yayi tauri ko yana baka wuya wajan dannawa, wanna App din ya saukaka maka kai tsaye zakai amfani da dashi ba tare da wahala ba.
Temakon da app dinnan ze maka
Ze takaita maka lokacin ka
Ze saukaka maka rayuwa
Ze baka lokaci da yawa
Ze bawa idonka launuka me kyau
Zesa kana yin abubuwanka a tsare
Ze sa ka burge abokanka
Muhimman cinsa suna da yawa sosai amma zamu takaita anan
Domin dauko Application na karawa waya volume
Wannan application din idan ya burgeka sosai za kayi download dinsa a kasa ga link din .
Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.
Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.
Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.
Wannnan shine karshe mungode kada ku manta da shere da kuma comment.