Min menu

Pages

latest

Mi control center mode apk

 

Babban Application mai suna Mi controlWannan Application din zai canza maka jadawalin

Icons na saman wayarka, wato ina nufin Short court

wanda yake baka sauki da nishadi a yayin amfani da wayarka ta hannu.


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.


Wannan wani Application ne


Sunansa (mi control) wannan Application din mutane da dama sun daukoshi domin amfani dashi

Hakika yanada matukar saukin amfani da koyo, da bada damar nemo wasu abubuwan da suka bace maka a cikin waya, ko kuma baka damar saka wani abu da kake yawan amfani dashi, ta yanda da zaran ka jawo saman wayarka kai tsaye zakaga duk abinda kake so yazo, akwai abubuwa da dama wanda nasan zasu burgemu a cikin wannan app din dan haka idan ka dauko shi seka duba da kyau.


Mene amfanin wannan Application din?


Wannan Application din ya fito ne daga wannan babban kamfanin wato kamfanin Google.


Amfaninsa a takaice shine zai baka damar ka saka kowane app a kusa yayin amfani dashi.

Sannan ze taimaka maka wajan samun sauye sauye a cikin wayarka.

Wannan App din beda wuyar amfani dan haka ba tare da dogon tinani ba zaka nemo duk App ko Icon din da ka saka a Shortcourt.
Wannan Application din na musamman ne , ya kamata kayi amfani dashi.
Domin downloading dinsa


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

reaction:

Comments