Pauseit mode apk premium

 


Yanda zaka hana a ganka online a whatsapp 


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.


Wannan wani Application ne


Sunansa (Pause it) wannan Application din mutane da dama sun dauko shi domin yin amfani dashi, kaima kar ka bari a barka a baya.


Mene amfanin wannan Application din?


Wannan Application din ya fito ne daga cikin wajan daukar apps wato google play store, a dan haka yanada rijista, kuma ze adana mana bayanan mu.


Wannan app din yanada matukar muhimmanci a gare mu, domin wataran mukan so muyi amfani da wayarmu mu shiga youtube ko wani abu sabanin whatsapp ko facebook, amma dazaran ka kunnan data abokanka zasu ganka online, ko su gane ma cewa kana kusa kaki kai musu magana ne kawai

Ta yanda zakaga wannan yana ja mana matsala sosai tsakaninmu da wanada muke hulda dasu a online.

A dana haka ta hanyar yin amfani da wannan App din zaka iya dakatar da duk wani application yayin da ka kunna data daga yin motsi. Ina nufin zaka iya hanashi turo duk wani sako tahanyar yin aiki da wannan app din me suna Pause it.

Wannan app din yanada abubuwa da dama zaka iya duba abinda muka manta bamuyi bayani ba


Dan haka Wannan Application din na musamman ne , ya kamata kayi amfani dashi.

 
Domin downloading dinsa


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-