Skedit premium latest version

 


Bazaka iya rabuwa da wannan cigaban ba


A wannan darasin zamuyi bayani ne akan wani babban Application wanda zai na chatting da mutane ba tare da ka taba yawar ba. Ko kuma ya kira maka duk wanda kake so ba tare da ka taba wayar ba


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.


Amfanin Wannan Application din


Ankirkiri wannan Application dinnan ne domin taimaka wa mutane gurin Amfani da wayoyinsu na hannu, domin abinda wannnan Application din zai maka ba karami bane kuma a free.


A takaice aikin wannan Application din zai baka famar saita Schedule da zarar lokachin da ka saita yayi zai turawa wanda ka saitawa message ta whatsapp ko email ko Kiran waya ba tare da ka tura message din ba.


Akwai saitawa zakayi, bayan ka saita kaitsaye da kanshi zaina turawa ko kuma ya kira wanda kasashi ya kira.

 


Domin downloading dinsa


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-