Yanda zaka iya kula da wayar danka ta cikin wayarka
Assalamu alaikum warahmatullah en uwa barkan mu da sake saduwa daku a wani sabon video kamar yanda kuke gani yau zamu muku bayani ne akan wani muhimmin application.
Amma kafin mu shiga bari in fadamuku kadan daga muhimmancinsa don ku tabbatar da cewa yana da matukar amfani
Amfanin sa zakayi control na wayar wani ta wayar ka.
camera
video camera
Picture
recoding
Led flash
da front camera pictura ko video
da dai sauran su
Wannan sune kadan daga amfanin wannan application me muhimmanchi
Yanda yake amfani
Wannan application na ip webcam yana amfani ne ta hanyar ka sanyashi a wayar danka ko kuma wayar matarka ko erka ko kuma kai kanka idan kana so kayi amfani dashi
Bayan ka sanya shi zaka bashi izini daga nan zaka je wayarka kana kula da duk abin da yake paruwa a dayar wayar ba tare da shan wahala bah cikin sauki wayar daka sakawan zaka iya meda ita webcam ko cctv ko kuma duk wani abu da kakeso .
Yanda ake download
Hanyar download din wannan app tana da matukar sauki ba tare da shan wahala bah kawai kayi kasa kayi download dinsa ta hanyar danna wannan kalma.
Wannan shine mungode sosai
Comments
Post a Comment