Min menu

Pages

latest

Yanda xakayi charting da kowani yare

 Yanda zaka fahimci kowani yare da (Google translator)


Assalamu alaikum, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai.


Wannan application din yana bada dama kan fahimtar kowani yare, ta hanyar rubuta masa kowace magana ya fassara maka ita nan take izuwa yaran da kake so. Kama daga irin yaran Arabic yaran France, yaran English, Yaran Spania da sauransu.


AMFANUKAN WANNAN APP DIN 


1. Yana taimakawa wajan fahimtar kowane yare 

2. Yana baka damar magana da kowa

3. Yana da matukar saukin dakkowa

4. Da wannan App din zaka iya jin fassarar wani yare

5. Wannan app din yana da yaruka da dama


Hanyar da zaka dakko wannan app din


Idan ka danna kasa kai tsaye ze kaika cikin Playstore

daga nan seka dannan Install ka saukeshi a cikin wayarka.


Domin Download na wannan App din danna nan


Download

Download

Download


Yan uwa wannan shine karshen bayanin wannan app din da fatan mun fahimta.

Mun gode.

reaction:

Comments