Yanda zaka dau komai na mutum a sirrance ba tare da ya sani ba
 Yanda zaka dau komai na mutum a sirrance ba tare da ya sani baAssalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin mai matukar muhimmanci, da yardar Allah a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai amfani sosai wanda nasan zai taimaka maka sosai a wayarka ta hannu.Wannan wani Application ne


Sunansa (Background video recorder ) wannan Application din sama da mutum miliyan 10 ne sukayi downloading dinsa,   kuma bashi da nauyi kwata-kwata, nauyin shi 6MB ne kawai.


Mene amfanin wannan Application din?


Wannan Application ana amfani dashi ne a lokacin da kake so kadau bayanai wani amma a sirrance kamar idan kana son daukar photon ko videon wani batare da yasa ni ba, toh idan kayi amfani da wannan Application din zai daukar ma komai a sirrance kuma koda mutum ya amshi wayar bazai san kanayi masa ba.


Wannan Application din zai taimaka maka a lokacin da wani macucin yazo dan ya cutar da kai, misali idan kana tafiya zuwa wani gari sai kahadu da masu satar mutane, kai tsaye zaka dau hotunansu da kuma videonsu sai ka turawa wanda kake so.


Kuma bayan ka dauka idan baka samu damar turawa wani ba zaka iya zaka iya ajiye wayar taka a gurin ta yadda yan sanda suna zuwa zasu ga wayar kuma acikinta zasu ga wanda yayi maka hakan.


Ina fatan wannan Application din zai taimake mu, Allah ya kara kiyaye mu, ya kara mana kwanciyar hankali.


Domin downloading dinsa


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application dinnan

Wassalamu Alaikum

Mungode.

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-