Min menu

Pages

latest

Yanda zaka dauki kowanne kalar sauti

 


Yanda zaka iya recording kowa be sani bah


Assalamu alaikum warahmatullah en uwa barkan mu da sake saduwa daku ayau a wani sabon darasi kamar yanda kuke gani a yau zamuyi bayani ne akan wani application daze matukar temaka maka game da abin daya shafi daukar sauti 


Me Application din yakeyi 

Wannan application ze temaka maka sosai ze baka gudunmawa wajen ka dauki sauti kowanne kala kake so ko a boye ko kuma a bayyane shi wannan application ze temaka maka ta yanda zaka iya bashi lokacin daze dauka 


Suwa zasu amfana dashi 

Kaso na farko na kashin mutane da zasu fara morewa da wannan app sune dalibai saboda zasu iya seta shi daga lokacin lecture ya fara kawai ya fara musu record ta yanda base suna dauko wayaba ko kuma suna mantawa


Sannan ze temakawa wasu daga cikin alumma wanda suke son su dauki wani sauti a boye kodai don dalili ko kuma hujja ko kuma basa so kowa ya sani .


Ya ake amfani dashi 


Zaka iya bashi lokaci tsayayye shi app din daze fara recording daga lokacin ya ciki kai tsaye ze fara record din sannan koda wayan ta dauke zeci gaba da recording babu wani matsala.Yanda za kayi download


Ga wata kalma nan ta download a kasa me alamar ruwan omo ko kuma wani kala daban kamar ja ka dannata za ta kaika gun download


Download

Download

Download

Download

DownloadWannan shine karshe mungode

reaction:

Comments