Min menu

Pages

latest

Yanda zaka hada kowanne kalar logo


Yanda zaka zana duk wani Logo cikin saukiAssalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin mai matukar muhimmanci, da yardar Allah a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai amfani sosai wanda nasan zai taimaka maka sosai a wayarka ta hannu.


Wannan wani Application ne wanda sama da miliyoyin mutane suka dauko shi kuma suke amfani dashi kuma suka koyi dizainin me ban sha'awa.

Adan haka muakazo muku da wannan Application din domin amfanarku da saukaka muku wajan aiki.
domin a halin yanzu duniyar technology tana saukaka mana komai domin jin dadinmu da cigaba
na duniya.
wannan Application din halastaccene domin ya futo daga cikin rumbun dauko app wanda ake kiransa da ( google playstore).

Mene amfanin wannan Application din?


1. Yana saukakawa wajan zana kowani logo
2. Yana baka kayan da zakai logo a sawwake
3. Yana da matukar saurin aiki

4. Baya zuwa da talluka da yawa
Domin downloading dinsaYanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.

Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .

Ina fatan zakuji dadin wannan Application dinnan
Wassalamu Alaikum
Mungode.

 

reaction:

Comments