Yanda zaka karawa game saurin network

 


Yanda zakayi kowata game cikin kwanciyar Hankali


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin mai matukar muhimmanci, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai amfani sosai wanda nasan zai taimaka muku a wayoyinku na hannu musamman ma wanda suke sanyin game.

Wannan wani Application ne


Sunansa (Game mod ) wannan Application din mutane da yawa suna amfani dashi kuma bashi da nauyi sosai.

Mene amfanin wannan Application din?


Wannan Application din ana amfani dashi ne a bangaren games, kuma zaiyi komai domin ya taimaka maka kayi game dinka cikin jindadi da kwanciyar hankali.

Da farko wannan Application din zai tattare maka dukkannin wasu gyama-gyamai (games) a guri daya, sannan zai tsayar da kowani Application idan ka shiga game, a hakane zaka ga game din taka tana sauri kuma koda tana kamewa zata daina.

Abubuwan da wannan Application din yake


1. Hade games a guri daya
2. Karawa game sauri ta hanyar saukakawa RAM
3. Kuma idan game din tana Amfani da Network zai karawa Network din karfi.


Domin downloading dinsa


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.

Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .

Ina fatan zakuji dadin wannan Application dinnan
Wassalamu Alaikum
Mungode.

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-