Yanda zaka karawa wayarka karfin Network.
Assalamu alaikum, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai.
Wannan application din yana bada dama kan abubuwa da yawa game da wasu applications
na wayarka, ta yanda idan kai amfani dashi ba
zakaso ka rabuda shi ba.
AMFANUKAN WANNAN VPN DIN
1. Yana karawa wayarka karfin network
2. Yana baka damar hado kan games din wayarka
3. Yana sakawa duk wasu games din wayarka sauri
4. Da wannan vpn din zaka iya Pub G da sauri
5. Idan inda kake beda network kawai ka bude shi
Hanyar da zaka dakko wannan app din
Idan ka danna kasa kai tsaye ze kaika cikin Playstore
daga nan seka dannan Install ka saukeshi a cikin wayarka.
Domin Download na wannan App din danna nan
Yan wannan shine karshen bayanin wannan app din da fatan mun fahimta.
Mun gode.