Yanda zaka karawa wayarka sauri
Assalamu alaikum warahmatullah en uwa barkanmu da sake saduwa daku a yau a sabon darasi na Yanda zaka karawa wayarka sauri
Kamar yanda kuka gani a tittle din videon Yau zamu koyawa jamaa yanda zasu karawa wayarsu sauri sosai saboda mushkilar da kowa yake fuskanta a yanzu shine yanda wayarsa take yawan tsayawa saboda girman Applications din wannan zamani
Babban abin da wannan matsala take jawowa waya shine yawan jan caji da kuma saurin lalacewa ta yanda ram din wayar baya samun hutu cikakke
Amfanin Application dinnan
Amfanin wannan application din shine ze temaka muku sosai wajan ganin ya nemo duk wasu junk files a wayoyinku domin yayi kokarin yin maganinsu yana temakawa waya kwarai da gaske saboda ze karamata sauri sannan ze temaka wajan biyan buqata
Wannan matsala ta tsayawar waya matsala ceh me matuqar cin rai don haka muka nemowa en uwa mafita a kan yanda zasu gujemata sannan su samu hanyar yin nasara akan wannan abu
Donhaka wannan application din da zamuyi amfani dashi ga link dinsa nan a kasa seku danna domin ya kaiku gun da zakuyi download din Application din
Mungode sosai en uwa kada ku manta da shere ga enuwa baki daya son su amfana