Min menu

Pages

latest

Yanda zaka samu likes a social media


 

Yanda zaka samu likes a instagram


Assalamu alaikum warahmatullah en uwa barkan mu da sake saduwa daku kaamar Yands kuka gani a yau na kawomuku wata sabuwar hanya da zata temaka muku sosai a social media domin kuna samun likes da yawa kuma ku zama mashahurai


Kamar yanda kuka sani da yawa daga cikinmu suna bukatar ace sun mallaki account a social media wanda za suna dan dora hotunan su da kuma videos ,amma da yawan mu babban abin da yake damun su shine bayan sun kammala shan wahalar kawai se kaga befi kadan suka samu bah na like ko view.


Yanda za kayi wannan abu

Hanyar da muka kawomuku yau hanyace me matukar sauki bata da wani wahala ko kadan kawai abin da ake bukata a wajanku shine ku mallaki app da akecewa telegram domin a cikinsa ake wannan abu me sauki


Amfaninsa

Dadin wannan abu babu ruwanka da kaje kana shan wahala wajen nemo apps masu yawa ko kuma wani abu daze batamaka lomaci cikin sauki ta telegram dinka komai zezo maka kana yin abin da kakeso wannan kaga ai ba wahala 


Don haka idan zaka yi hanyar da zaka bi bata da wani wahala da fari zaka danna link dinnan


Danna nan

Danna nan

Danna nan

Danna nan

Danna nan
Bayan ka danna shi cikin sauki zaka shiga group dinan daga nan bayan ka shiga wannan group komai ze dawo normal daga nan za kana jin dadin abubuwa kana tura link din hotunan ka na instagram shikuma zena kawomaka likes da yawaDaga karshe


Wannan shine dukka bayanin muna rokonku kada ku manta da danna mana alamar like da shere da subscribe mungode wassalam alaikum

reaction:

Comments