Yanda zakayi Editing din photonka kamar A Iphone

 

Yanda zakayi Editing din photonka kamar A Iphone


Yanda zakayi Editing din photonka kamar A Iphone


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.


Wannan wani Application ne


Sunansa (Mokoroom) wannan Application din mutane da dama sun dauko shi domin yin amfani dashi, kaima kar ka bari a barka a baya.


Mene amfanin wannan Application din?


Wannan Application din ya fito ne daga cikin wajan daukar apps wato google play store, a dan haka yanada rijista


Wannan app din yanada matukar muhimmanci domin kuwa yana bamu damar gyara hotunan mu daga yanda muka daukesu izuwa masu matukar kyau, domin kuwa wannan App din ze baka dama ka saka hoton da ka dauka ka gyara shi ya zama abun kwatance a a cikin Status naka da Platforms dinka.


Wannan app din yanada abubuwa da dama zaka iya duba abinda muka manta bamuyi bayani ba


Dan haka Wannan Application din na musamman ne , ya kamata kayi amfani dashi.

 
Domin downloading dinsa


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-