Yanda za kayi kowanne kalar lissafi cikin sauki
Assalamu alaikum warahmatullah en uwa barkan mu da sake saduwa daku a wannan darasi da muke kawomuku wani application me matukar muhimmanchi
Me application din ya kunsa
Application din da muka kawomuku yau yana da matuqar muhimmanchi ga duk wani mutum wanda yawan Talla yake damunsa na sani a cikin mu babu wanda tallullukan da suke bayyana a applications na kyauta basa damu kowa yana jin haushinsu sosai da gaske to yanzu matsalar tazo karshe
Tsarin Yanda app din yake
Da fari zaka dauko wannan app a wayarka daga nan seka shiga cikinsa ka bashi dukka wasu permission daga nan sekayi kasa ka zabi kulawar daze maka shikenan kawai seka fito ka shiga duk app din da kakeso babu wani talla.
Yanda xaka yi download din wannan app
Idan bayani da tsarin wannan app sun burgeka kaga ya kamata ka dauko shi to hanyar tana da matukar sauki zaka yo kasa za kaga kalama da alamar ruwan omo an rubuta download ka danna ta zata kaika gun download din app din
Wannan shine karshen darasin idan ya burgeku kada ku manta da shere da like mungode