Application din da kowa yake so

Application din da kowa yake so


A yau zan nuna muku yanda zaka tsara kiraye kirayen wayarka ta hanyar da bazasu takura maka ba musamman a irin wannan lokaci da muke yawan zama a wajan ibada.

Assalamu alaikum warahmatullah en uwa barkan mu da sake saduwa daku a wannan darasi da muke kawomuku wani application me matukar muhimmanchi

Me application din ya kunsa


Wannan Application ze taimaka mana wajan tsara lokacin da wayarmu zatai Ring wato sautin daka tsahi yayin da aka kiramu a waya.

Hakika wataran zakaga wayarmu tana hannunmu kuma a kiramu, a wannan lokacin zakaga bamasan muji sauti ya tashi sakamakon tana hannumu.

A dan haka wannan Application din ze tsara maka yanda zaka saita lokacin da kakesan wayarka ta ding sauti idan aka kira.

Misali: idan tana hannumu ana kira kada sauti ya tashi.
Misali na biyu, idan tana kan kuje ko pridge ko bata tare damu kawai ana kiranmu Sauti ya tashi.

Don ganin yadda ake saita wannan abun mamakin kawai kaje ka dauko wannan App din.

Munyi cikakken video akan wannan Application din a channel dinmu ta mubarakeey tv

Yanda xaka yi download din wannan app


Idan bayani da tsarin wannan app sun burgeka kaga ya kamata ka dauko shi, to hanyar tana da matukar sauki zaka yo kasa za kaga kalama da alamar ruwan omo an rubuta download ka danna ta zata kaika gun download din app din

Download
Download
Download
Download
Download

Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.
Wannan shine karshen darasin idan ya burgeku kada ku manta da shere da like mungode

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-