Application din da ze tayaka saukar Alqur'ani Application din da ze tayaka saukar Alqur'ani


Assalamu alaikum warahmatullah en uwa barkan mu da sake saduwa daku a wannan darasi da muke kawomuku wani application me matukar muhimmanchi


Me application din ya kunsa


Wannan application din yana taimaka mana wajan tsara yanda   zakai saukar Alqur'ani musamman a wannan watan da muke ciki na Ramadan.


Hakika mun kawo muku wannan App din ganin yanda muatane suke fama da rashin tsara lokaci

a yayin yin karatun Alqur'an mai girma.

A dan haka wannan app din ze taimaka ya nuna maka hanyar da zaka tsara sannan ya taimaka maka wajan saukar Alqur'ani sannan ma kuyi tare

A dan haka wannan app din yanada wasu abubuwa da dama wanda bamu fada ba inda ka sauke zaka iya dubawa.Yanda xaka yi download din wannan app


Idan bayani da tsarin wannan app sun burgeka kaga ya kamata ka dauko shi to hanyar tana da matukar sauki zaka yo kasa za kaga kalama da alamar ruwan omo an rubuta download ka danna ta zata kaika gun download din app din 


Download

Download

Download

Download

DownloadWannan shine karshen darasin idan ya burgeku kada ku manta da shere da like mungode

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-