Application na kamar da waya
A wannan darasin zamuyi bayani ne akan wani babban Application Wanda zaina kamar maka da wayarka, ta yadda ba zaka iya komai a screen dinka ba.
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani.
Amfanin Wannan Application din
Ankirkiri wannan Application dinnan ne domin yi wa mutane abinda zai kara musu tsaro a wayarsu ta hannu, saboda yau da gobe sai Allah, akwai lokacin da wani zaiyi maka dube-dube a wayarka, amma idan ka saka wannan application din ba wanda ya isa ya karayi maka bincike a wayarka.
Zaka iya sakawa danka ko matarka ko yarka
Domin downloading dinsa
Danna Nan
Danna Nan
Danna Nan
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Mungode.