Best computer launcher

 


Yanda zaka meda wayarka kamar computer

Assalamu alaikum warahmatullah en uwa barkan mu da sake saduwa daku a wani darasi me matukar muhimmanci akan wani application daze temaka mana sosai wajen kayata wayarmu ta hannu ta zama tamkar wata karamar Computer.


Wanne application ne?


Application dinmu na yau application ne da ya shahara sosai domin kuwa an sake shi a karshen shekarar 2020, sannan sama da miliyoyin mutane sun saukeshi suna amfani dashi.


Hakika abun burgewa ne ka ga wayarka ta koma kamar computer, tsarin cikinta da kuma zaran kana bude ta kaga kamar ka kunna computer me tsarin Windos dama wasu abubuwan da dama a cikin wannan App din.


A dan haka muka yanke cewa zamu kawo muku wannan Launcher din domin jin dadinku da gyara izuwa ga wayarku wadda kullum take tare damu.



Amfaninsa


Sauya cikin waya ya maida tsarin computer.


Ze baka damar koyon Computer ta hanyar wayarka.


Zaka iya gano duk inda abubuwanka suke sakamakon tsarin Computer da suka baka.


Yana kara kyan waya, da zuwa da sabon sauyi


Yanda za kayi download dinsa

Kamar yanda kuke gani hanyar download din application dinnan bata da wahala ko kadan hanyace me sauki sosai kawai abin da zaka yi zaka danna wannan kalmar ta download dake kasa kai tsaye ze maka download


Download

Download

Download

Download

Download



Wannan shine karshen darasin mungode wassalamu alaikum 

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-