Can't talk apk mode

 


Yanda zaka saka wayarka tana maka duk abin da kakeso


Assalamu alaikum warahmatullah en uwa barkan mu da sake saduwa daku a wani sabon video kamar yanda kuka gani za muyi bayani ne akan wani application me suna can talk


Me application din ya kunsa


Shide Application din can't Talk application da yake bawa mutane damar su amsa wayoyin su koda basa kusa da wayoyin nasu ta yanda idan kana tuki ko aiki ba zaka iya kula da wayarka ba cikin sauki zaka iya saka wannan app yana medawa mutane sako ba shan wahala 


Ya ake aiki dashi


Hanya ce me saukin gaske za kayi download dinsa kamar yanda za kaga link din a kasa bayan kayi download dinna sa za kayi kokari ka budeshi daga nan ze nuna maka abubuwan daya kunsa seka zabi kai a kan kanka me kake so wannan app din yana maka app ne me matukar muhimman chi kwarai da gaske donhaka kada kuyi wasa da dama wajan download dinsa.



Yanda za kayi download din application


Hanya ce mara wahala cikin sauki zaka sauka kasa anan za kaga kalma da alamar ruwan omo an rubuta download seka dannata shikenan ze kaika shafin da za kayi download din ba tare da kasha wahala bah.


Download

Download

Download

Download

Download


Wannan shine karshe kada ku manta da shere mungode

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-