Domin sanin cikkaken yana yi (wheather)
Assalamu alaikum warahmatullah en uwa barkan mu da sake saduwa daku a wannan darasi da muke kawomuku wani application me matukar muhimmanchi
Me application din ya kunsa
Application din da muka kawomuku yau yana da matuqar muhimmanchi ga duk wani mutum da yake shaawar bibiyar yanayi da kula da yanayin da gari yake ciki ko yanda ze kasance saboda abune me muhimmanci sosai ze tamaka mana a rayuwarmu
Tsarin Yanda app din yake
Da fari zaka dauko wannan application din daga nan kai tsaye seka setashi a wayarka bayan ka setashi seka bashi izini a cikin wayarka daga nan ze bana baka cikakken bayani akan dukkan abubuwa da suke faruwa game da weather da sauran abubuwa da yanayi da rana da darajar zafin da zaayi da sauyin yanayi gaba daya
Abin daze kara burgeka da wannan app ze baka zabubbuka kala kala ba shan wahala
Yanda xaka yi download din wannan app
Idan bayani da tsarin wannan app sun burgeka kaga ya kamata ka dauko shi to hanyar tana da matukar sauki zaka yo kasa za kaga kalama da alamar ruwan omo an rubuta download ka danna ta zata kaika gun download din app din
Download
Download
Download
Download
Download
Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.
Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.
Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.
Wannan shine karshen darasin idan ya burgeku kada ku manta da shere da like mungode