Babban cigaba yazo ga masu yin WhatsApp
A wannan darasin zamuyi bayani ne akan wani babban Application Wanda zai Kara Maka jindadin amfani da whatsApp.
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani.
Amfanin Wannan Application din
Ankirkiri wannan Application dinnan ne domin yi wa mutane abinda zai kara musu San whatsApp dinsu.
Wannan wani keyboard ne Wanda yake da komai, Wanda zaisa kayi whatsApp dinka cikin jindadi da kwanciyar hankali, domin zai baka damar canja kalar rubutu. Domin acikin wannan Application din akwai kala-kalar rubutu Wanda zasu Burge ka sosai.
Bayan Hakan Application din Yana da abubuwa da yawa sosai Wanda zasu Burge ku.
Domin downloading dinsa
Danna Nan
Danna Nan
Danna Nan
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Mungode.