Instagram lite

 


 Shin kasan amfanin Instagram lite? 


A wannan darasin zamuyi bayani ne akan Instagram lite.


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, dafatan kuna lafiya.


Mene Amfanin Instagram lite?


Instagram lite amfanin shi daya da Instagram na asali amma wannan yana da wani muhimmin abu wanda ya banbanta shi da na asalin.


Anyi Instagram lite ne domin masu san amfani da Instagram amma suna amfani da karamar waya (kamar mai 1G RAM ko mai 2G RAM) domin kayi aamfani da Instagram a saukake ba tare da wayar taka tana kamewa ba.


Kamar yadda kuka sani duk wanda yake da karamar waya dole zaku ga Instagram dinsa yana kamewa ko kuma wayar tashi tana kamewa, shi yasa aka kirkiro wannan domin ya saukakawa mutane masu karamin karfi irina.


Idan kaima karamar waya ce da kai yana da kyau kayi Installing din Instagram lite domin saukakawa wayarka.


Domin downloading dinsa


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-