Yanda za kayi kowanne kalar lissafi cikin sauki
Assalamu alaikum warahmatullah en uwa barkan mu da sake saduwa daku a wannan darasi da muke kawomuku wani application me matukar muhimmanchi
Me application din ya kunsa
Application din da muka kawomuku yau yana da matuqar muhimmanchi ga duk wani mutum da yin screenshot a waya yake bashi wahala sosai cikin sauki ga hanya
Tsarin Yanda app din yake
Da fari zaka dauko wannan application din daga nan kai tsaye seka setashi a wayarka bayan ka setashi seka bashi izinin ka zabarmasa canjin google daga nan shikenan ka gama komai seka fito seka danne home button zemaka screenshot
Abin daze kara burgeka da wannan app ze baka zabubbuka kala kala ba shan wahala
Yanda xaka yi download din wannan app
Idan bayani da tsarin wannan app sun burgeka kaga ya kamata ka dauko shi to hanyar tana da matukar sauki zaka yo kasa za kaga kalama da alamar ruwan omo an rubuta download ka danna ta zata kaika gun download din app din
Wannan shine karshen darasin idan ya burgeku kada ku manta da shere da like mungode