Yanda zaka iya ganin sakonnin wayar danka
Assalamu alaikum warahmatullah en uwa barkan mu da sake saduwa daku a wannan darasi da muke kawomuku wani application me matukar muhimmanchi
Me application din ya kunsa
Application din da muka kawomuku yau yana da matuqar muhimmanchi ga duk wani mutum da yakeso yana iya ganin sakonnin chat ta waya guda kode duka nasa ko kuma na wayar dansa
Tsarin Yanda app din yake
Da fari cikin sauki zaka dora app din a wayarka daga nan za kayi register da bayanan ka bayn nan za kayi singup to seka dauko wayar da kakeso kana bibiya seka shiga se kayi login da bayanan daka bude a wayarka cikin sauki daga nan kawai shikenan baka da wata matsala komai ya tafi normal zaka fara ganin sakonnin
Yanda xaka yi download din wannan app
Idan bayani da tsarin wannan app sun burgeka kaga ya kamata ka dauko shi to hanyar tana da matukar sauki zaka yo kasa za kaga kalama da alamar ruwan omo an rubuta download ka danna ta zata kaika gun download din app din
Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.
Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.
Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Mungode.
Wannan shine karshen darasin idan ya burgeku kada ku manta da shere da like mungode