Yanda za kaga charge dinka ta camera

 


 Yadda zakayi chaji da camerar wayarka

 

A wannan darasin zamuyi bayani ne akan wani Application wanda zai baka damar nuna chajin wayarka ta camerar ka ta gaban waya.


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, dafatan kuna lafiya.


Mene Amfanin wannan Application din?


Da farko sunan wannan Application din (Enegyring) zaka iya samun shi a play store, kuma mutane da yawa suna amfani dashi sosai kuma bashi da nauyi kwata kwata dan baikai MB 10 ba.


A wannan Application din zaina nuna maka adadin cajin ka ta camerar gaba (selfie). Idan wayar ka tana cike da caji zai zagaye camerar idan yana raguwa shima zagayen zaina raguwa.



Amma wannan application din zai taimake ku sosai kuma zai burge ku. Zaka gane shi sosai idan ka kalli wannan videon.


Dan haka ina da tabbacin cewa wannan Application din zai burge ku. Domin dakko wannan babban Application din zaka ga guri an rubuta Download.




Domin downloading dinsa


Download

Download

Download



Domin kallon cikakken bayanin shi ka kalli wannan videon.




Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-