Yanda za kayi shortcut din kowanne kalar abu

 


Yanda za kiya shortcut din komai

 

A wannan darasin zamuyi bayani ne akan wani Application wanda ze baka damar yin shot kot(Short court) a wayarka cikin sauki


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, dafatan kuna lafiya.


Mene Amfanin wannan Application din?


Da farko sunan wannan Application din (Shor court) zaka iya samun shi a play store, kuma mutane da yawa suna amfani dashi kuma bashi da nauyi kwata kwata dan baikai MB kadan ba.


Kamar yadda kuka sani a wasu lokutan zakaso amfani da wayarka cikin gaggawa kokuma ka saba da shiga wani waje wanda kafin ka shiga kana danna wasu abubuwa dabam dabam kafin kaje.

Irin hakan yanada dan gajiyarwa wataran ma har takai ga mun fasa shiga saboda bata lokaci.


Adan haka mukazo muku da wani babban Application da zai taimaka muku wajan kammala wannan aikin cikin sauki ba tare da bata lokaci kuma ze kaika duk inda kake so cikin wayarka cikin dannawa 1 ko 2 ba tare da tana tsayawa ba.


Wannan babban App din ba iya nan ya tsaya ba har yana iya gyara maka kalar hotonka daga wata kalar zuwa duk kalar da kake so.

Nasan duk bayanin da zan baze kai yanda zakaga wannan app din ba.



Dan haka ina da tabbacin cewa wannan Application din zai burge ku. Domin dakko wannan babban Application din zaka ga guri an rubuta Download.




Domin downloading dinsa


Download

Download

Download


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-