Yanda zaka boye dukkannin sirrikan wayarka(whatslock)

 
Yanda zaka boye dukkannin sirrikan wayarka(whatslock)


Yanda zaka boye dukkannin sirrikan wayarka(whatslock)


A yau zan nuna muku hanyar da zaku kare whatsapp dinku daga hacking da kuma basu bincike a cikinsa.


Assalamu alaikum warahmatullah en uwa barkan mu da sake saduwa daku a wannan darasi da muke kawomuku wani application me matukar muhimmanchi


Me application din ya kunsa


Application din da muka kawomuku yau yana da matuqar muhimmanchi ga duk wani mutum da yake amfani da whatsapp.


Tsarin Yanda app din yake


Da fari zaka dauko wannan application din daga nan kai tsaye seka setashi a wayarka bayan ka setashi seka bashi izinin ka zabarmasa canjin google daga nan shikenan ka gama komai seka fito. 


Munyi cikakken video akan wannan Application din a channel dinmu ta mubarakeey tv


Yanda xaka yi download din wannan app


Idan bayani da tsarin wannan app sun burgeka kaga ya kamata ka dauko shi, to hanyar tana da matukar sauki zaka yo kasa za kaga kalama da alamar ruwan omo an rubuta download ka danna ta zata kaika gun download din app din 


Download

Download

Download

Download

Download


Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.

Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .

Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Mungode.

Wannan shine karshen darasin idan ya burgeku kada ku manta da shere da like mungode

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-