Yanda zaka canja muryar ka daga namiji zuwa mace


 

Yanda zaka canja muryar ka daga namiji zuwa mace


A wannan darasin zamuyi bayani ne akan wani Application wanda zai baka damar canja muryar ka a duk lokacin da kake so.

Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, dafatan kuna lafiya.

Mene Amfanin wannan Application din?


Da farko sunan wannan Application din (voice changer) zaka iya samun shi a play store, kuma mutane da yawa suna amfani dashi sama da miliyan dari 100m kuma bashi da nauyi kwata kwata dan baikai MB 10 ba.

A wannan Application din zaka iya canja muryar ka daga najimi zuwa mace ko wani abu da kake so, misali robot, alience, death, da sauransu.

Abinda kawai zakayi zakaga gurin da zakayi magana daka kayi kai tsaye zai kawo maka tsaruka, to a nan ne zaka zabi dukkan kalar sautin da kake so, mace ko namiji ko robot da sauransu.
Dan haka ina da tabbacin cewa wannan Application din zai burge ku. Domin dakko wannan babban Application din zaka ga guri an rubuta Download.Domin downloading dinsa


Download
Download
DownloadDomin kallon cikakken bayanin shi ka kalli wannan videon.
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.

Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .

Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Mungode.
CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-