Min menu

Pages

latest

Yanda zaka ga abinda yake faruwa a bayan wayarka

  

Yanda zaka ga abinda yake faruwa a bayan wayarka

Yanda zaka ga abinda yake faruwa a bayan wayarka

 

A wannan darasin zamuyi bayani ne akan wani Application wanda zai baka damar canja fuskar wayarka domin kana ganin abinda yake faruwa a gabanka.


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, dafatan kuna lafiya.


Mene Amfanin wannan Application din?


Da farko sunan wannan Application din (live wallpaper) zaka iya samun shi a play store, kuma mutane da yawa suna amfani dashi sama da miliyan dari 10m kuma bashi da nauyi kwata kwata dan baikai MB 10 ba.


A wannan Application din zaka iya canja background na wayarka daga photo ko kuma photo mai motsi zuwa abinda yake faruwa agabanka.


An kirkiri wannan Application dinne domin taimakawa mutane, musamman ma wadanda suke tafiya suna dane-dane.

Inkana amfani da wannan insha Allah bazakayi karo dq wani ba ko kuma kayi tumtube.
Dan haka ina da tabbacin cewa wannan Application din zai burge ku. Domin dakko wannan babban Application din zaka ga guri an rubuta Download.
Domin downloading dinsa


Download

Download

DownloadDomin kallon cikakken bayanin shi ka kalli wannan videon.
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

reaction:

Comments

60 comments
Post a Comment
 1. Assalamu alekou malan mubarak barka dasan Rouwa

  +218917109721

  ReplyDelete
 2. 218 91-7602897 allah kasa darabu ciki ameen ameen

  ReplyDelete
 3. +2347066991392 Allah yasamudace

  ReplyDelete
 4. Dakyau Allah yakaramana

  Basira

  Ramadan

  Mubarak

  +2348139146970

  ReplyDelete
 5. ASSALAMU ALAIKUM DAFATAN KUNA CIKIN JINDADI DA KOSHIN LAFIYA ALLAH YASA HAKA AMIN

  Malam HAMZA SALISU
  KAYI min MAGANA ta WhatsApp ni KUMA na mayer ma amma na jika shuru balance min komi ba AKAN maganar na fada ma ba
  +237677487909 🇨🇲🇨🇲🇨🇲

  ReplyDelete
 6. Assalamu alaikum malam Hamza barkanku da warhaka ykk aiki barka da shan ruwan ±218918725342

  ReplyDelete
 7. Aslm gsky naji dadin wannan app don sosai saidai ni ina Niger République yanzu haka ga number ta +22787169118

  ReplyDelete
 8. Aslm malam Hamza ya azumin yau+22790159398

  ReplyDelete
 9. +22789084178 mungodé 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪

  ReplyDelete
 10. +22792938782
  السلام عليكم ورحمة الله وبركاته

  ReplyDelete
 11. Masha allah, allah ya kara bassira
  +22781414888

  ReplyDelete

Post a Comment