Yanda zaka kara mabiya a social media (Youtube, facebook ko Instagram)
 Yanda zaka kara mabiya a social media (Youtube, facebook ko Instagram)


A wannan darasin zamuyi bayani ne akan wani Application wanda zai taimaka maka gurin samun view sosai a youtube , ko kuma samun links da yawa a Instagram ko facebook.


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, dafatan kuna lafiya.


Mene Amfanin wannan Application din?


Da farko sunan wannan Application din (Tagyou) zaka iya samun shi a play store amma wanda muka kawo muku zaifi na play store saukin dora maka talla, da wasu abubuwan da na kudi ne amma mun samo wanda ba sai kunbiya ba.


Amfaninsa shine zai baka damar samun views sosai a youtube channel dinka a kowani lokaci, sannan haka ma Facebook ko Instagram.


Zakayi amfani da wannan Application din domin nemo abinda mutane suke so, da kuma gano wacce hanya mutane suke bi domin kara kara girman channel dinsu .


Dan Haka cikin sauki Zaka zama babban mutum.Domin downloading dinsa


Download

Download

Download


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-